Wata giwa daya na tafiya wajen shan ruwa
Unu elefanto iras trinki akvon.
Rakumin daji biyu na tafiya wajen shan ruwa
Du ĝirafoj iras trinki akvon.
Karkandai ukku da tsuntsaye hudu na tafiya shan ruwa
Tri bizonoj kaj kvar birdoj ankaŭ iras trinki akvon.
Barewa biyar da wasu mugun dawa na tafiya shan ruwa
Kvin impaloj kaj ses verukaproj iras trinki akvon.
Jakin daji bakwai na gudu wajen shan ruwa
Sep zebroj kuras al la akvo.
Kwadi takwas da kifaye tara na iyo cikin ruwa
Ok ranoj kaj naŭ fiŝoj naĝas en la akvo.
Zaki yayi ruri. Yana son shan ruwa. Wa ke tsoron zaki?
Unu leono blekegas. Li ankaŭ volas trinki. Kiu timas la leonon?
Giwa daya na shan ruwa tare da zaki
Unu elefanto trinkas akvon kun la leono.